{"id":10267,"date":"2026-11-08T16:50:57","date_gmt":"2026-11-08T16:50:57","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10267"},"modified":"2026-11-08T16:50:57","modified_gmt":"2026-11-08T16:50:57","slug":"yankin-funtua-sun-yi-fitowar-farin-dango-a-yakin-neman-za%c9%93e-na-apc-hamza-faskari","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/yankin-funtua-sun-yi-fitowar-farin-dango-a-yakin-neman-za%c9%93e-na-apc-hamza-faskari\/","title":{"rendered":"Yankin Funtua Sun Yi Fitowar Farin Dango A Yakin Neman Za\u0253e Na APC- Hamza Faskari"},"content":{"rendered":"<p><strong><em>Daga Isma\u2019il Adamu\u00a0<\/em><\/strong><\/p>\n<p>An bayyana yakin neman zaben jam\u2019iyyar APC a yankin Sanatan Funtua na Jihar Katsina a matsayin nasara, wanda ke nuna yadda jam\u2019iyyar ke samun kar\u0253uwa a yankin.<\/p>\n<p>Wani jigo a jam\u2019iyyar kuma mai ruwa da tsaki a yankin, Hamza Suleiman Faskari, ya ce yakin neman zaben ya samu halartar dimbin magoya baya, an kuma gudanar da tarukan gangami cikin lumana, tare da tattaunawa da masu ruwa da tsaki a \u0199ananan hukumomi 11 na yankin.<\/p>\n<p>A cewarsa, mata, matasa, manoma, \u2019yan kasuwa da \u0257alibai sun fito \u0199warai domin tarbar Gwamna Dikko Radda da tawagarsa yayin ziyarar da suka kai \u0199ananan hukumomi da gundumomi daban-daban.<\/p>\n<p>Hamza Faskari ya ce yawan jama\u2019ar da suka fito ya nuna irin kar\u0253uwar da APC ke da ita da kuma kwarin gwiwar samun nasara a za\u0253en 2027.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa yakin neman zaben bai tsaya ga harkokin siyasa kawai ba, domin Gwamnan ya kuma \u0199addamar da muhimman ayyukan raya \u0199asa da aka aiwatar \u0199ar\u0199ashin shirin gwamnatinsa na Building Your Future, tare da \u0199addamar da shirye-shiryen tallafa wa mata da matasa.<\/p>\n<p>Ayyukan da aka \u0199addamar sun ha\u0257a da tituna, cibiyoyin kiwon lafiya matakin farko da aka inganta, gyaran makarantu da shirye-shiryen tallafa wa harkokin noma.<\/p>\n<p>Haka kuma, shirye-shiryen tallafin sun ha\u0257a da ba da tallafin ku\u0257i ga mata \u2019yan kasuwa, kayan sana\u2019o\u2019i ga masu sana\u2019o\u2019in hannu da kayan tallafa wa manoma.<\/p>\n<p>Hamza Faskari, wanda shi ne Kwamishinan Muhalli na Jihar Katsina kuma \u0257an takarar APC mai wakiltar mazabar tarayya ta Kankara\/Sabuwa\/Faskari, ya \u0199ara da cewa Gwamnan ya gudanar da taron tattaunawa da sarakuna, shugabannin addinai, \u2019yan kasuwa da masu ruwa da tsaki a siyasa.<\/p>\n<p>Da yake jawabi a wajen tarukan gangamin, Gwamna Radda ya ce gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta \u0257auka a lokacin ya\u0199in neman za\u0253e, tare da aiwatar da wasu ayyuka bisa bu\u0199atun al&#8217;ummomin da ke cikin mazabu 361 na jihar.<\/p>\n<p>Gwamnan, wanda shi ne kodinetan kwamitin kamfen na Tinubu-Dikko a jihar Katsina, ya bu\u0199aci mambobin APC su ba da muhimmanci ga ha\u0257in kai, sulhu da wayar da kan jama\u2019a tun daga gundumomi zuwa matakin jiha.<\/p>\n<p>Ya ce muhimman abubuwan da gwamnatinsa ta sa gaba sun ha\u0257a da tsaro, ababen more rayuwa, ilimi, kiwon lafiya da samar da damarmakin tattalin arziki, inda ya bu\u0199aci al&#8217;umma su mara wa Shugaba Bola Tinubu da sauran \u2019yan takarar APC baya a za\u0253en 2027.<\/p>\n<p>Da yake jawabi a wajen gangamin da aka gudanar a Matazu, Radda ya bayyana tarbar da suka samu a yankin Funtua a matsayin wata alama ta \u0199warin gwiwar da jam\u2019iyyar ke da shi a matakin \u0199asa, tare da nuna kyakkyawan fata na samun nasara a za\u0253en 2027.<\/p>\n<p>Ana sa ran tawagar yakin neman zaben na Tinubu-Dikko za ta kai irin wannan ziyara yankunan Sanatocin Daura da Katsina a makonni masu zuwa.<\/p>\n<p><em>Fassara: Safiyah Abdulkadir\u00a0<\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Isma\u2019il Adamu\u00a0 An bayyana yakin neman zaben jam\u2019iyyar APC a yankin Sanatan Funtua na Jihar Katsina a matsayin nasara, wanda ke nuna yadda jam\u2019iyyar ke samun kar\u0253uwa a yankin. Wani jigo a jam\u2019iyyar kuma mai ruwa da tsaki a yankin, Hamza Suleiman Faskari, ya ce yakin neman zaben ya samu halartar dimbin magoya baya, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":10269,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_hide_featured_image":false,"_jetpack_featured_image_duplicate_dismissed":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,2],"tags":[1205,145,2167],"class_list":["post-10267","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-siyasa","tag-apc","tag-katsina","tag-yakin-neman-zae"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/IMG-20261108-WA0008.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10267","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10267"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10267\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10270,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10267\/revisions\/10270"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10269"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10267"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10267"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10267"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}