{"id":10237,"date":"2026-11-02T09:28:04","date_gmt":"2026-11-02T09:28:04","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10237"},"modified":"2026-11-02T09:28:04","modified_gmt":"2026-11-02T09:28:04","slug":"gwamnatin-neja-ta-jaddada-%c6%99udurinta-na-farfa%c9%97o-da-kamfanin-buga-takardun-gwamnati","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/gwamnatin-neja-ta-jaddada-%c6%99udurinta-na-farfa%c9%97o-da-kamfanin-buga-takardun-gwamnati\/","title":{"rendered":"Gwamnatin Neja Ta Jaddada \u0198udurinta Na Farfa\u0257o Da Kamfanin Buga Takardun Gwamnati"},"content":{"rendered":"<p>Daga Aliyu Lawal, Minna<\/p>\n<p>Gwamnatin Jihar Neja ta tabbatar da shirinta na inganta ayyuka da \u0199warewar gudanarwa a Kamfanin Buga Takardun Gwamnati (Government Printing Press), domin cimma manufofin da aka kafa kamfanin a kansu.<\/p>\n<p>Sakataren Gwamnatin Jihar Neja, Alhaji Abubakar Usman, ne ya bayar da wannan tabbacin yayin ziyarar aiki da ya kai kamfanin, wanda ke \u0199ar\u0199ashin ofishinsa, domin duba ayyukan gyara da sabunta gine-ginensa da aka gudanar.<\/p>\n<p>Yayin da yake jawabi ga ma\u2019aikatan kamfanin, Alhaji Abubakar Usman ya bu\u0199ace su da su rungumi dabarun tallata ayyukan kamfanin ta hanyar jawo kwangilolin buga takardu daga hukumomin gwamnati da \u0199ungiyoyi masu zaman kansu da sauran wa\u0257anda za su iya amfani da ayyukansa.<\/p>\n<p>Sai dai ya ba da shawarar cewa ma\u2019aikatan da suka samar da kwangilolin buga takardu daga wajen kamfanin su ri\u0199a samun wani kaso na ku\u0257in da aka samu daga wa\u0257annan ayyuka, a matsayin wani nau\u2019in \u0199arfafa musu gwiwa domin ha\u0253aka \u0199wazo, tabbatar da \u0257orewar kamfanin da kuma zaburar da su wajen bayar da gudummawa ga ci gabansa.<\/p>\n<p>Sakataren Gwamnatin ya jaddada cewa nasarar kamfanin za ta dogara ne musamman kan jajircewa, sadaukarwa da ha\u0257in gwiwar ma\u2019aikatansa, inda ya bu\u0199ace su da su nuna \u0199warewa da cikakken nauyin da ke kansu wajen gudanar da ayyukansu.<\/p>\n<p>Tun da farko, Babban Sakataren Ma\u2019aikatar Harkokin Siyasa, ESV James Bake, wanda kuma ke kula da Sashen Ayyuka na Musamman, ya bayyana cewa an samu damar gyara gine-ginen kamfanin ne sakamakon amincewar da aka bayar na amfani da ku\u0257a\u0257en da aka samu daga ayyukan buga takardu da aka gudanar wa hukumomin gwamnati.<\/p>\n<p>Ya \u0199ara da cewa tun bayan fara kula da Sashen Ayyuka na Musamman, ya \u0199addamar da wasu matakai da nufin farfa\u0257o da kamfanin buga takardun gwamnati mallakar jihar, tare da dawo da \u0199arfinsa wajen samar da ingantattun ayyukan buga takardu masu aminci da kuma gogayya da sauran kamfanoni.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wababe<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Aliyu Lawal, Minna Gwamnatin Jihar Neja ta tabbatar da shirinta na inganta ayyuka da \u0199warewar gudanarwa a Kamfanin Buga Takardun Gwamnati (Government Printing Press), domin cimma manufofin da aka kafa kamfanin a kansu. Sakataren Gwamnatin Jihar Neja, Alhaji Abubakar Usman, ne ya bayar da wannan tabbacin yayin ziyarar aiki da ya kai kamfanin, wanda [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10238,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_hide_featured_image":false,"_jetpack_featured_image_duplicate_dismissed":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[2163],"class_list":["post-10237","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-dabi"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/f95998ee-23f2-4086-833b-76808df5fe50.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10237","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10237"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10237\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10239,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10237\/revisions\/10239"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10238"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10237"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10237"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10237"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}