{"id":10225,"date":"2026-11-02T09:21:36","date_gmt":"2026-11-02T09:21:36","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10225"},"modified":"2026-11-02T09:21:36","modified_gmt":"2026-11-02T09:21:36","slug":"dan-takarar-gwamnan-sokoto-na-adc-ya-tsalleke-rijiya-da-baya-daga-yunkurin-hallaka-shi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/dan-takarar-gwamnan-sokoto-na-adc-ya-tsalleke-rijiya-da-baya-daga-yunkurin-hallaka-shi\/","title":{"rendered":"Dan Takarar Gwamnan Sokoto Na ADC Ya Tsalleke Rijiya da Baya Daga Yunkurin Hallaka Shi"},"content":{"rendered":"<p><strong>Daga Nasiru Muhammad, Sakkwato<\/strong><\/p>\n<p>Dan takarar gwamnan Jihar Sokoto na jam\u2019iyyar \u00a0ADC, Hon Mannir Muhammad Dan\u2019Iya, ya zargi jami\u2019an rundunar tsaron da gwamnatin jihar ta kafa da kai hari kan ayarin motocinsa.<\/p>\n<p>Da yake zantawa da manema labarai a Sokoto, dan takarar ya ce lamarin ya faru ne a lokacin da yake dawowa daga raka Sanata Aminu Waziri Tambuwal zuwa filin jirgin sama domin komawarsa Abuja, bayan wasu harkokin siyasa da ya gudanar a Sokoto.<\/p>\n<p>Dan\u2019Iya ya ce harin ya faru ne a yankin filin jirgin saman Sokoto da misalin \u0199arfe 9 na daren Juma\u2019a, 30 ga Oktoba, 2026.<\/p>\n<p>Da yake bayanin yadda lamarin ya faru, Dan\u2019Iya ya ce jami\u2019an rundunonin tsaron jihar guda biyu sun tare ayarin motocinsa, tare da hana su wucewa, suna masu cewa umarni daga sama aka ba su na kada su bari mambobin ADC su shiga Sokoto.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa \u0199o\u0199arin jami\u2019an tsaron da ke tare da shi na sasanta lamarin bai yi nasara ba, domin an harba bindigogi kan motarsa, sannan aka tsare jami\u2019an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) guda biyu da ke cikin tawagar tsaronsa.<\/p>\n<p>Dan\u2019Iya ya tabbatar da cewa da kansa ya kai \u0199orafi ga Kwamishinan \u2019Yan Sandan Jihar Sokoto, inda ya bayyana masa yadda lamarin ya faru tare da neman a yi masa adalci.<\/p>\n<p>Yana mai cewa lamarin barazana ce kai tsaye ga rayuwarsa, duk da cewa ya ku\u0253uta ba tare da rauni ba, Dan\u2019Iya ya bu\u0199aci hukumomin da abin ya shafa su gudanar da bincike cikin gaggawa kuma cikin \u2019yanci ba tare da nuna son kai ba.<\/p>\n<p>Ya kuma bu\u0199aci a adana tare da bincikar dukkan hujjojin da ake da su, ciki har da faifan bidiyo, bayanan ayyukan jami\u2019an tsaro, shaidun wa\u0257anda suka ga abin da ya faru da kuma duk wani rahoto da ya shafi amfani da makamai.<\/p>\n<p>Ya yi kira ga Kwamishinan \u2019Yan Sanda, Sufeto-Janar na \u2019Yan Sanda, Darakta-Janar na DSS da sauran hukumomin da abin ya shafa da su gudanar da bincike nan take tare da gano wa\u0257anda suka bayar da umarnin, tantance jami\u2019an da suka aikata ba daidai ba, tare da tabbatar da sakin jami\u2019an DSS guda biyu cikin gaggawa idan har yanzu suna tsare.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wababe<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Nasiru Muhammad, Sakkwato Dan takarar gwamnan Jihar Sokoto na jam\u2019iyyar \u00a0ADC, Hon Mannir Muhammad Dan\u2019Iya, ya zargi jami\u2019an rundunar tsaron da gwamnatin jihar ta kafa da kai hari kan ayarin motocinsa. Da yake zantawa da manema labarai a Sokoto, dan takarar ya ce lamarin ya faru ne a lokacin da yake dawowa daga raka [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10226,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_hide_featured_image":false,"_jetpack_featured_image_duplicate_dismissed":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1323],"class_list":["post-10225","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-adc"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/d727ca85-c58b-4d75-9530-9c799153441e.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10225","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10225"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10225\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10227,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10225\/revisions\/10227"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10226"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10225"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10225"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10225"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}