{"id":10201,"date":"2026-10-27T09:09:45","date_gmt":"2026-10-27T09:09:45","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10201"},"modified":"2026-10-27T09:27:45","modified_gmt":"2026-10-27T09:27:45","slug":"tsohon-ministan-harkokin-waje-gambari-ya-%c6%99alubalanci-matasa-kan-zaman-lafiya-da-gina-%c6%99asa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/tsohon-ministan-harkokin-waje-gambari-ya-%c6%99alubalanci-matasa-kan-zaman-lafiya-da-gina-%c6%99asa\/","title":{"rendered":"Tsohon Ministan Harkokin Waje Gambari Ya \u0198alubalanci Matasa Kan Zaman Lafiya Da Gina \u0198asa"},"content":{"rendered":"<p>Daga <strong>ALI MUHAMMAD RABIU<\/strong><\/p>\n<p>Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Farfesa Ibrahim Gambari, ya yi kira ga matasan \u0199asar da su rungumi tattaunawa, ri\u0199on amana da shugabanci na gari domin magance \u0199alubalen \u0199asa da bun\u0199asa ci gaba mai \u0257orewa.<\/p>\n<p>Gambari ya ce Najeriya na bu\u0199atar matasa masu iya warware sa\u0253ani cikin lumana, samar da sabbin dabaru da kuma fifita muradun al\u2019umma a kan burin kansu.<\/p>\n<p>Ya bayyana hakan ne a cikin sa\u0199on fatan alheri da godiya da aka gabatar a madadinsa a Jami\u2019ar Ilorin da ke Jihar Kwara, inda Cibiyar Nazarin Zaman Lafiya da Tsare-tsare da \u0198ungiyar \u018aaliban Nazarin Zaman Lafiya da Tsare-tsare suka karrama shi da lambar yabo ta <strong>Golden Olive Award<\/strong>.<\/p>\n<p>Da yake jawabi ta hannun Kanar Ademola Lawal mai murabus, Farfesa Gambari ya ce makomar \u0199asar ba ta dogara da takardun shaidar karatun matasa ka\u0257ai ba, har ma da \u0257abi\u2019unsu, ri\u0199on amana da jajircewarsu wajen yi wa al\u2019umma hidima.<\/p>\n<p>Ya bu\u0199aci matasan Najeriya da su fahimci cewa shugabanci ba ya ta\u0199aita ga samun mu\u0199ami ko sarauta, sai dai ya ta\u2019allaka ne da niyyar yi wa al\u2019umma hidima da bayar da gudummawa ga ci gabanta.<\/p>\n<p>Da yake waiwayar rayuwarsa daga Bode Saadu da Malete a Jihar Kwara zuwa fagen diflomasiyya na \u0199asa da \u0199asa, Gambari ya bu\u0199aci \u0257alibai da kada su bari asalin inda suka fito ya zama shinge ga burinsu na cimma nasara.<\/p>\n<p>Sai dai ya jaddada cewa dole ne a ha\u0257a buri da \u0199warewa, kyawawan \u0257abi\u2019u da shiri mai kyau domin cin gajiyar damarmakin da ake samu.<\/p>\n<p>Tsohon ministan ya kuma nuna muhimmancin zuba jari a fannin ilimi, bincike da horas da mutanen da za su jagoranci ayyukan samar da zaman lafiya a nan gaba.<\/p>\n<p>Ya gode wa shugabancin jami\u2019ar, malamai da \u0257aliban \u0199ungiyar bisa karramawar, yana mai bayyana ta a matsayin wata gagarumar shaida ta doguwar ala\u0199arsa da Jihar Kwara.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wababe\u00a0<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga ALI MUHAMMAD RABIU Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Farfesa Ibrahim Gambari, ya yi kira ga matasan \u0199asar da su rungumi tattaunawa, ri\u0199on amana da shugabanci na gari domin magance \u0199alubalen \u0199asa da bun\u0199asa ci gaba mai \u0257orewa. Gambari ya ce Najeriya na bu\u0199atar matasa masu iya warware sa\u0253ani cikin lumana, samar da sabbin dabaru [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10207,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[5,1,11],"tags":[2156],"class_list":["post-10201","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-kasuwanci","category-labarai","category-labaran-gida","tag-gambari"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/71f37eb9-6438-45a6-b434-c859f813924b.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10201","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10201"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10201\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10202,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10201\/revisions\/10202"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10207"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10201"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10201"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10201"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}