{"id":10187,"date":"2026-10-26T23:22:36","date_gmt":"2026-10-26T23:22:36","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10187"},"modified":"2026-10-27T08:55:37","modified_gmt":"2026-10-27T08:55:37","slug":"rundunar-yan-sanda-ta-tabbatar-da-rasuwar-sheikh-yahaya-masussuka","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/rundunar-yan-sanda-ta-tabbatar-da-rasuwar-sheikh-yahaya-masussuka\/","title":{"rendered":"Rundunar &#8216;Yan Sanda Ta Tabbatar da Rasuwar Sheikh Yahaya Masussuka"},"content":{"rendered":"<p><strong><em>Daga Isma\u2019il Adamu<\/em><\/strong><\/p>\n<p>Rundunar \u2019yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, da wani mutum mai suna Malam Adamu a karamar hukumar Dutsin-Ma ta jihar.<\/p>\n<p>Lamarin ya faru ne da misalin karfe 9 na dare a kofar gidan malamin, jim kadan bayan kammala wani taro da aka gudanar a gidansa. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa maharan sun iso ne a kan babur, inda suka bude wa malamin da almajirinsa wuta.<\/p>\n<p>Dukkan mutanen biyu sun samu raunukan harbin bindiga, inda aka garzaya da su Babban Asibitin Dutsin-Ma domin ba su kulawar gaggawa, amma daga bisani likita ya tabbatar da rasuwarsu.<\/p>\n<p>Mazauna yankin sun bayyana cewa Malam Adamu shi ne mutum na biyu da aka kashe a harin.<\/p>\n<p>Jami\u2019in hulda da jama\u2019a na rundunar \u2019yan sandan jihar Katsina, DSP Abubakar-Sadiq Aliyu, ne ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwa, inda ya ce wasu mutane biyu dauke da makamai da ke kan babur ne suka bude wa wadanda abin ya shafa wuta.<\/p>\n<p>Sanarwar ta ce bayan samun rahoton harin, jami\u2019in \u2019yan sanda na sashen Dutsin-Ma ya jagoranci tawagar jami\u2019ai zuwa wurin da lamarin ya faru, inda aka garzaya da wadanda abin ya shafa zuwa asibiti domin ba su kulawar gaggawa.<\/p>\n<p>Kwamishinan \u2019yan sandan jihar Katsina, CP Ali Umar Fage, ya bayar da umarnin tura jami\u2019an rundunonin musamman da sauran jami\u2019an tsaro zuwa yankin. Rundunar ta ce ta fara gudanar da bincike tare da kara kaimi wajen gano wadanda ke da hannu a aikata laifin da kuma cafke su.<\/p>\n<p>Kwamishinan \u2019yan sandan ya mika sakon ta\u2019aziyyarsa ga iyalan mamatan,\u00a0 da mabiyansu, da kuma al\u2019ummar karamar hukumar Dutsin-Ma.<\/p>\n<p>Kashe malamin ya jefa mazauna yankin, musamman mabiyansa, cikin jimami, yayin da har yanzu ba a bayyana dalilin kai harin ba.<\/p>\n<p><em>Fassara: Safiyah Abdulkadir<\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Isma\u2019il Adamu Rundunar \u2019yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, da wani mutum mai suna Malam Adamu a karamar hukumar Dutsin-Ma ta jihar. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 9 na dare a kofar gidan malamin, jim kadan bayan kammala wani taro da aka gudanar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":10195,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,8],"tags":[970,145,2154],"class_list":["post-10187","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-tsaro","tag-hari","tag-katsina","tag-masussuka"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG-20261027-WA0009.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10187","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10187"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10187\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10188,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10187\/revisions\/10188"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10195"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10187"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10187"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10187"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}