{"id":10168,"date":"2026-10-20T20:49:22","date_gmt":"2026-10-20T20:49:22","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10168"},"modified":"2026-10-20T20:49:22","modified_gmt":"2026-10-20T20:49:22","slug":"gwamnatin-tarayya-ta-%c9%97auki-matakan-gaggawa-bayan-tabbatar-da-ebola-a-birnin-tarayya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/gwamnatin-tarayya-ta-%c9%97auki-matakan-gaggawa-bayan-tabbatar-da-ebola-a-birnin-tarayya\/","title":{"rendered":"Gwamnatin Tarayya Ta \u018aauki Matakan Gaggawa Bayan Tabbatar da Ebola a Birnin Tarayya"},"content":{"rendered":"<p><strong><em>Daga Bello Wakili\u00a0<\/em><\/strong><\/p>\n<p>Gwamnatin Tarayya ta fara aiwatar da matakan gaggawa na kare lafiyar jama\u2019a,\u00a0 bayan tabbatar da bullar cutar Ebola a Babban Birnin Tarayya, Abuja.<\/p>\n<p>Ministan Lafiya da Jin Da\u0257in Jama\u2019a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya bayyana cewa matar da aka tabbatar tana \u0257auke da cutar ta shigo Najeriya kwanan nan ta jirgin sama daga Uganda, kuma a halin yanzu an ke\u0253e ta don samun kulawar likitoci.<\/p>\n<p>Ya ce an fara aikin gano mutanen da suka yi mu\u2019amala da matar, inda aka gano mutum 44 da za a sanya ido a kansu domin hana ya\u0257uwar cutar. Ma\u2019aikatar Lafiya ta Tarayya, da Cibiyar Kula da Cututtuka Masu Ya\u0257uwa ta Najeriya (NCDC) da hukumomin lafiya na Birnin Tarayya suna aiki tare domin shawo kan cutar.<\/p>\n<p>Ministan ya bu\u0199aci cibiyoyin kiwon lafiya na gwamnati da masu zaman kansu, da su \u0199arfafa sa ido kan cututtuka, su ke\u0253e wa\u0257anda ake zargin sun kamu da Ebola cikin gaggawa, tare da bin \u0199a\u2019idojin kariya daga ya\u0257uwar cututtuka.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa Ebola tana ya\u0257uwa ne ta hanyar ta\u0253a jini ko zufar\u00a0 jikin mutumin da ya kamu da cutar kuma alamunta suka bayyana, ko kuma ta hanyar ta\u0253a kayayyakin da suka gur\u0253ata.<\/p>\n<p>Ya shawarci \u2019yan Najeriya da su ri\u0199a wanke hannuwansu yadda ya kamata, su guji hul\u0257a da wa\u0257anda ake zargin sun kamu da cutar, tare da kai rahoto ga hukumomin lafiya idan akwai zargin kamuwa da cutar.<\/p>\n<p>Farfesa Pate ya bu\u0199aci mutanen da jami\u2019an lafiya suka tuntu\u0253a yayin aikin gano wa\u0257anda suka yi mu\u2019amala da mai cutar su ba da ha\u0257in kai. Ya kuma shawarci duk wanda ya fara nuna alamun cutar da ya nemi shawarar jami\u2019an lafiya kafin zuwa asibiti.<\/p>\n<p>Ministan ya tabbatar da cewa Najeriya tana da \u0199warewar tunkarar cutar, bayan nasarar shawo kan barkewar Ebola a shekarar 2014.<\/p>\n<p>Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga jama\u2019a da su kwantar da hankulansu, su ri\u0199a ya\u0257a sahihan bayanai, tare da ba da ha\u0257in kai.<\/p>\n<p>Za a iya kiran cibiyar NCDC kyauta ta lamba 6232 domin samun bayanai ko kai rahoton wanda ake zargin ya kamu da cutar.<\/p>\n<p><em>Fassara: Safiyah Abdulkadir\u00a0<\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Bello Wakili\u00a0 Gwamnatin Tarayya ta fara aiwatar da matakan gaggawa na kare lafiyar jama\u2019a,\u00a0 bayan tabbatar da bullar cutar Ebola a Babban Birnin Tarayya, Abuja. Ministan Lafiya da Jin Da\u0257in Jama\u2019a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya bayyana cewa matar da aka tabbatar tana \u0257auke da cutar ta shigo Najeriya kwanan nan ta jirgin sama [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":15,"featured_media":10169,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11,4],"tags":[425,2104,2152],"class_list":["post-10168","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","category-lafiya","tag-abuja","tag-ebola","tag-matakan-gaggawa"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_04837aea-0c3d-44b0-85b2-9abce759c3c2.jpg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10168","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/15"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10168"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10168\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10170,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10168\/revisions\/10170"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10169"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10168"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10168"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10168"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}