{"id":10159,"date":"2026-10-20T09:50:57","date_gmt":"2026-10-20T09:50:57","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10159"},"modified":"2026-10-20T09:50:57","modified_gmt":"2026-10-20T09:50:57","slug":"yan-sanda-sun-kama-wanda-ake-zargi-da-fashi-da-makami-a-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/yan-sanda-sun-kama-wanda-ake-zargi-da-fashi-da-makami-a-kano\/","title":{"rendered":"\u2019Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi da Fashi da Makami A Kano"},"content":{"rendered":"<p>Daga ABDULLAHI JALALUDDEEN, KANO<\/p>\n<p>Rundunar \u2019Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da aikata fashi da makami, tare da \u0199wato bindigar AK-47 guda \u0257aya da harsasai guda 18, yayin wani samame na bibiyar wa\u0257anda ake zargi a dajin Falgore, da ke \u0198aramar Hukumar Doguwa ta jihar.<\/p>\n<p>Jami\u2019in hul\u0257a da jama\u2019a na rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano.<\/p>\n<p>Ya ce jami\u2019an \u2019yan sanda na sashen Doguwa, tare da ha\u0257in gwiwar mafarautan sa-kai da aka fi sani da \u2019Yan Bula, sun gudanar da samamen da misalin \u0199arfe 6:30 na safiyar ranar 18 ga Oktoba.<\/p>\n<p>Kiyawa ya bayyana cewa samamen ya biyo bayan wani nasarar aikin tsaro da aka samu a baya, inda aka kashe wasu mutane biyu da ake zargi da zama \u2019yan bindiga, aka \u0199wato ku\u0257in fansa naira miliyan 10, sannan aka ku\u0253utar da wani mutum da aka yi garkuwa da shi a dajin Falgore.<\/p>\n<p>Ya bayyana sunan wanda aka kama a matsayin Ibrahim Rabiu, mazaunin \u0199auyen Yardoka da ke \u0198aramar Hukumar Kubau ta Jihar Kaduna. Ana zargin sa da hannu a sace Alhaji Kabiru Aliyu, mazaunin \u0199auyen Falgore da ke \u0198aramar Hukumar Doguwa.<\/p>\n<p>A cewar sanarwar, mutumin da aka ku\u0253utar daga hannun masu garkuwa da mutane ya gane wanda ake zargin a matsayin \u0257aya daga cikin wa\u0257anda suka yi garkuwa da shi. Ya ce wanda ake zargin yana gadin sa da dare, yana kawo masa abinci, sannan yana dukansa a lokacin da yake tsare a hannunsu.<\/p>\n<p>Kakakin \u2019yan sandan ya ce an mi\u0199a wanda ake zargin zuwa sashen binciken manyan laifuffuka na rundunar, musamman sashen ya\u0199i da garkuwa da mutane, domin gudanar da bincike cikin sirri da kuma \u0199o\u0199arin cafke abokin laifin nasa, wanda ya tsere.<\/p>\n<p>Ya ruwaito Kwamishinan \u2019Yan Sandan jihar, CP Ibrahim Adamu Bakori, yana yaba wa mafarautan \u2019Yan Bula bisa jarumtaka da jajircewarsu wajen tallafa wa ayyukan tsaro \u0199ar\u0199ashin Operation Kukan Kura.<\/p>\n<p>Rundunar ta sake jaddada aniyarta ta ya\u0199i da ayyukan \u2019yan bindiga, garkuwa da mutane da sauran laifuffuka, tare da kira ga mazauna jihar da su ri\u0199a kai wa hukumomin tsaro sahihan bayanai a kan lokaci.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wababe<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga ABDULLAHI JALALUDDEEN, KANO Rundunar \u2019Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da aikata fashi da makami, tare da \u0199wato bindigar AK-47 guda \u0257aya da harsasai guda 18, yayin wani samame na bibiyar wa\u0257anda ake zargi a dajin Falgore, da ke \u0198aramar Hukumar Doguwa ta jihar. Jami\u2019in hul\u0257a da jama\u2019a na [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10160,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[531],"class_list":["post-10159","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-kamu"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/281ab21e-ba03-4d77-a3de-25e33339d990.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10159","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10159"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10159\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10161,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10159\/revisions\/10161"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10160"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10159"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10159"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10159"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}