{"id":10138,"date":"2026-10-20T09:35:08","date_gmt":"2026-10-20T09:35:08","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10138"},"modified":"2026-10-20T09:35:08","modified_gmt":"2026-10-20T09:35:08","slug":"jamiar-ilorin-za-ta-yaye-%c9%97alibai-fiye-da-dubu-16","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/jamiar-ilorin-za-ta-yaye-%c9%97alibai-fiye-da-dubu-16\/","title":{"rendered":"Jami\u2019ar Ilorin Za Ta Yaye \u018aalibai Fiye da Dubu 16"},"content":{"rendered":"<p>Daga ALI MUHAMMAD RABIU<\/p>\n<p>Jami\u2019ar Ilorin da ke Jihar Kwara, za ta yaye \u0257alibai 16,152, inda 365 daga cikinsu suka samu digiri mafi daraja (First Class) a zangon karatu na shekarar 2025\/2026.<\/p>\n<p>Mataimakin Shugaban jami\u2019ar, Farfesa Wahab Egbewole, SAN, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai kan bikin yaye \u0257alibai karo na 41 na jami\u2019ar, mai taken \u201cDaga Tasiri Zuwa Gadon Da Za A Bari\u201d, wanda aka gudanar a babban \u0257akin taron jami\u2019ar da ke Ilorin.<\/p>\n<p>Ya ce cikin \u0257aliban da za a yaye, 11,213 sun kammala karatun digiri na farko, yayin da 4,939 suka kammala karatun digiri na gaba da difloma. Ya bayyana cewa wannan na nuna ci gaba da mayar da hankali da jami\u2019ar ke yi wajen inganta ilimi, horar da \u0199wararru, bincike da kirkire-kirkire.<\/p>\n<p>Farfesa Egbewole ya ce jami\u2019ar na alfahari da nasarorin \u0257aliban, yana mai cewa hakan ya samo asali ne daga \u0199o\u0199arin \u0257alibai, malaman jami\u2019a, sauran ma\u2019aikata, iyaye, masu kula da \u0257alibai da sauran masu ruwa da tsaki.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa daga cikin \u0257alibai 11,213 da suka kammala digiri na farko, 4,367 sun samu digiri na matakin aji na biyu (Second Class Upper), yayin da 5,102 suka samu aji na biyu na \u0199asa (Second Class Lower). Haka kuma, \u0257alibai 1,006 sun samu digiri na aji na uku, yayin da 30 suka kammala da takardar shaidar cin jarabawa (Pass).<\/p>\n<p>Ya ce bikin zai kuma ha\u0257a da \u0257aliban da suka kammala kwasa-kwasan \u0199wararru, ciki har da 19 da suka kammala Karatun Likitanci da Tiyata, 89 na jinya, 73 na harha\u0257a magunguna, 41 na kula da lafiyar ido, 89 na gyaran jiki da kuma 32 na likitancin dabbobi.<\/p>\n<p>Mataimakin shugaban jami\u2019ar ya ce a matakin karatun gaba da digiri na farko, jami\u2019ar za ta bayar da difloma ta gaba da digiri ga mutum 160, digiri na biyu ga 901, digiri na biyu na \u0199wararru ga 114, da kuma digirin digirgir (PhD) ga mutum 251. Bugu da \u0199ari, \u0257alibai 3,511 za su kammala karatu ta Cibiyar Jami\u2019ar Mai Kula da Cibiyoyin da ke \u0198ar\u0199ashinta.<\/p>\n<p>Ya ce mahukuntan jami\u2019ar sun inganta harkokin fasahar zamani da sauran fannoni na ci gaba.<\/p>\n<p>Farfesa Egbewole ya bayyana cewa wannan yun\u0199uri ya taimaka wajen inganta jami\u2019ar tare da tafiya daidai da manufar kafa ta.<\/p>\n<p>Ya ce bikin na nuna jajircewar jami\u2019ar wajen ci gaba, tun daga tabbatar da ingancin karatu zuwa mayar da harkokinta na zamani ta hanyar amfani da fasahar dijital, yana mai cewa ana fatan \u0199ara \u0199arfafa tsarin domin samun ci gaba fiye da yadda ake tsammani.<\/p>\n<p>Shugaban shugaban jami\u2019ar ya \u0199ara da cewa an ba da fifiko ga jin da\u0257in ma\u2019aikata da \u0257alibai domin inganta rayuwarsu.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wababe<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga ALI MUHAMMAD RABIU Jami\u2019ar Ilorin da ke Jihar Kwara, za ta yaye \u0257alibai 16,152, inda 365 daga cikinsu suka samu digiri mafi daraja (First Class) a zangon karatu na shekarar 2025\/2026. Mataimakin Shugaban jami\u2019ar, Farfesa Wahab Egbewole, SAN, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai kan bikin yaye \u0257alibai karo na 41 [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10139,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[2148],"class_list":["post-10138","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-phd"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/391a8925-394f-463f-a655-b73cdd06a54b.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10138","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10138"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10138\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10140,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10138\/revisions\/10140"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10139"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10138"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10138"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10138"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}