{"id":10033,"date":"2026-09-29T10:57:44","date_gmt":"2026-09-29T10:57:44","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10033"},"modified":"2026-09-29T10:57:44","modified_gmt":"2026-09-29T10:57:44","slug":"gwamnan-taraba-ya-yi-taaziya-ga-gwamnatin-jihar-neja","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/gwamnan-taraba-ya-yi-taaziya-ga-gwamnatin-jihar-neja\/","title":{"rendered":"Gwamnan Taraba Ya Yi Ta\u2019aziya Ga Gwamnatin Jihar Neja"},"content":{"rendered":"<h3>Daga Aliyu Lawal, Minna<\/h3>\n<h3>Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya jajanta wa Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, da al\u2019ummar jihar kan rasuwar masu ha\u0199ar ma\u2019adinai 37 da suka mutu a jihar.<\/h3>\n<p>Mista Kefas, wanda ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar zuwa Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna, ya ce al\u2019ummar Taraba suna jajanta wa iyalan wa\u0257anda suka rasu a wannan lamari, tare da bayyana cewa suna tare da su cikin wannan babban alhini.<\/p>\n<p>Gwamnan Jihar Taraba ya kuma yi amfani da wannan dama wajen yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa kafa kwamitin bincike domin gudanar da bincike kan lamarin. Ya jaddada cewa iyalan wa\u0257anda abin ya shafa na da ha\u0199\u0199in samun cikakken bayani kan abin da ya faru, kuma sakamakon binciken ya kamata ya haifar da adalci tare da samar da matakan da za su kare rayukan jama\u2019a.<\/p>\n<p>Sai dai ya bayyana fatansa na cewa shugaban kwamitin zai gudanar da aikin yadda ya kamata, la\u2019akari da irin \u0199warewar da yake da ita a fannin tsaro, yana mai cewa yana da yakinin kwamitin zai gabatar da sahihin rahoto.<\/p>\n<p>A nasa jawabin, Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya gode wa Gwamnan Taraba da al\u2019ummar jihar bisa kalaman ta\u2019aziyya da suka zo da su a lokacin da jihar ke fuskantar wannan jarrabawa.<\/p>\n<p>Ya ce ziyarar ta nuna kyakkyawan shugabanci, karamci da kuma amincewar da takwaransa na Taraba yake da ita ga gwamnatin Jihar Neja.<\/p>\n<p>Gwamna Bago ya bayyana fatansa na cewa, bisa la\u2019akari da \u0199warewa da kuma mutuncin mutanen da aka za\u0253a cikin kwamitin bincike mai zaman kansa, za su gudanar da kyakkyawan aiki. Ya \u0199ara da cewa kwamitin binciken shari\u2019a da Gwamnatin Jihar Neja ta kafa shi ma yana gudanar da cikakken bincike, kuma yana da yakinin cewa rahotonsa zai \u0199ara taimakawa wajen cike gibin rahoton kwamitin da Gwamnatin Tarayya ta kafa.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wabbabe <\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Aliyu Lawal, Minna Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya jajanta wa Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, da al\u2019ummar jihar kan rasuwar masu ha\u0199ar ma\u2019adinai 37 da suka mutu a jihar. Mista Kefas, wanda ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar zuwa Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna, ya ce al\u2019ummar Taraba suna jajanta wa [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10034,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[1860],"class_list":["post-10033","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-kefas"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/09\/HTUcOWGXUAAGw5F.webp","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10033","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10033"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10033\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10035,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10033\/revisions\/10035"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10034"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10033"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10033"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10033"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}