{"id":10024,"date":"2026-09-29T10:49:15","date_gmt":"2026-09-29T10:49:15","guid":{"rendered":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/?p=10024"},"modified":"2026-09-29T10:49:15","modified_gmt":"2026-09-29T10:49:15","slug":"jamiyar-pdp-ta-rasa-magoya-bayanta-a-jihar-kwara","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/jamiyar-pdp-ta-rasa-magoya-bayanta-a-jihar-kwara\/","title":{"rendered":"Jam\u2019iyar PDP ta Rasa Magoya Bayanta A Jihar Kwara"},"content":{"rendered":"<p>Daga Ali Muhammad Rabi\u2019u, Ilorin<\/p>\n<p>Jam\u2019iyyar PDP reshen Jihar Kwara ta rasa wasu daga cikin mambobinta a Alapa\/Onire\/Odegiwa Ward da ke \u0199aramar hukumar Asa, wa\u0257anda suka sauya sheka zuwa jam\u2019iyyar APC mai mulki.<\/p>\n<p>An kar\u0253i \u2019yan jam\u2019iyyar da suka sauya shekar ne a yayin taron jam\u2019iyyar na mazabar, wanda Shugaban Hukumar Raya Kogin \u0198ananan Neja, LNRBDA, Alhaji Abdullateef Alakawa, da mamba a Majalisar Dokokin Jihar Kwara, Honarabul Rukayat Shittu, tare da shugabannin jam\u2019iyyar da sauran masu ruwa da tsaki suka halarta.<\/p>\n<p>A cewar \u2019yan jam\u2019iyyar da suka sauya shekar, sun fice daga PDP da ke \u0199ar\u0199ashin jagorancin Dakta Bukola Saraki ne saboda abin da suka bayyana a matsayin rashin kyakkyawar mu\u2019amala da mambobi da tilasta \u0257ora wasu mutane kan mukamai da kuma rashin tsarin bai wa mambobi damar cin moriyar jam\u2019iyyar.<\/p>\n<p>Sun ce sun koma APC ne saboda abin da suka bayyana a matsayin ayyukan da ake iya gani da kuma samun damammaki masu kyau ga mambobin jam\u2019iyyar, musamman matasa.<\/p>\n<p>Da yake jawabi a wajen tarbar sabbin mambobin, Alhaji Alakawa ya yi maraba da \u2019yan siyasar da suka sauya sheka zuwa APC, yana mai cewa babu wani sabon shiga a jam\u2019iyyar, domin kowa \u0257aya ne kuma suna aiki tare domin cimma buri guda.<\/p>\n<p>Ya jaddada cewa mutanen da suka yi \u0199o\u0199ari kuma suka samu mukaman siyasa suna daga cikin shugabannin jam\u2019iyyar.<\/p>\n<p>Shugaban Hukumar Raya Kogin \u0198ananan Neja ya \u0199ara da cewa Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya yi abin a yaba wa al\u2019ummar Asa, yana mai cewa hanya mafi dacewa ta nuna godiya ga \u0199o\u0199arinsa ita ce a mara masa baya tare da za\u0253ensa a za\u0253en Sanatan Mazabar Kwara ta Tsakiya mai zuwa.<\/p>\n<p><strong>Fassara: Shafii Abubakar Wababe<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Ali Muhammad Rabi\u2019u, Ilorin Jam\u2019iyyar PDP reshen Jihar Kwara ta rasa wasu daga cikin mambobinta a Alapa\/Onire\/Odegiwa Ward da ke \u0199aramar hukumar Asa, wa\u0257anda suka sauya sheka zuwa jam\u2019iyyar APC mai mulki. An kar\u0253i \u2019yan jam\u2019iyyar da suka sauya shekar ne a yayin taron jam\u2019iyyar na mazabar, wanda Shugaban Hukumar Raya Kogin \u0198ananan Neja, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":17,"featured_media":10025,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[1,11],"tags":[175],"class_list":["post-10024","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-labaran-gida","tag-kwara"],"jetpack_sharing_enabled":true,"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/09\/2d3cb847-3106-4451-bbe2-4c9f30fcd5a4.jpeg","_links":{"self":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10024","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/17"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=10024"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10024\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":10026,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/10024\/revisions\/10026"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/10025"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=10024"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=10024"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/radionigeriakaduna.gov.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=10024"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}